IQNA

Za A Sanar Da Iyalan Rokn Abadi Nan Da Kwanaki 10 Dalilan Mutuwarsa

23:23 - December 12, 2015
Lambar Labari: 3462301
Bangaren kasa da kasa, an sanar da cewa nan da kwanaki 10 masu za a sanar da iyalan tsohon jami’in diplomasiyyar Iran Lebanon dalilan mutuwasa.


Kamfanin dilalncin labaran Iqan ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo cewa, kwararru kan binciken kwayoyin halitta sun bayyana cewa zasu gabatar da bayani ga iyalan Rokn Abadi kan dalilan mutuwarsa bayan daukar gwajin DNA.

Bayan gudanar da wannan gwajin an dauki gawar inda aka duba wasu daga cikin iayalnsa tare da tabbatar da cewa ita ce gawarsa, kafin daga bisani a dauko daga kasar saudiyya kasarsa ta haihuwa inda aka rufe.

Ya kasance daya daga cikin fitattun jami’an diplomasyya da syuka taka gagarumar rawa a bangaroro daba-daban na ci gaban kasa tare da nuna kisihin addinin da kuma gwagwarmaya a rayuwarsa baki daya, kamakuma yadda ya samu yabo daga dukaknin wadanda yay i mu’amala da su.

3462227

Abubuwan Da Ya Shafa: iran
captcha