IQNA

22:58 - February 03, 2016
Lambar Labari: 3480105

Zaman Taron kawarawa Juna Sani Kan Juyin Juya Halin

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da zaman taron karawa juna sani kan jyin juya halin mulunci a wanda karamin ofishin jakadancin Iran ya shirya a Bangaladash.

Zaman Taron kawarawa Juna Sani Kan Juyin Juya Halin

Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewwaya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na cibiyar yada al’and muslunci cewa, karamin ofishin jakadancin Iran ya shiya gudanar da zaman taron karawa juna sani kan jyin juya halin mulunci.

Wannan taro dai zai samu halaratra mutane daban-daban da suka hada da bababn mai bayar da shawara ga firayi ministan kasar kan harkokin yada labarai Iqbal Subhan Jauhari, da kuma jakadan kasar Iran a Bangaladash da ma wasu muhimman mutane a dakin taro na Shil Pakala, inda za su gabatar da jawabai.

In Iran zai dauki nauyin nuna fina-finai na kasar Iran na tsawon kwanaki hudu a jere, wanda tashat talabijin ta SATV za ta rika watsa kai tsaye a lokacin da ake gudanar da shirin.

Daga cikin fina-finai 9 da za a nuna, 5 daga cikinsu an an tarjama su da harshen Bangala, sai kuma 4 an tarjama su da harshen turanci a rubuce wanda za a iya karantawa  akasa.

3472609

 

captcha