Kamfanin
dillancin labaran iqna ya habarta cewa ya nakalto daga shafin yanar gizo na QAF
cewam wannan taro zai guda ane a gobe a
cibiyar Warisl Anbiya da ke Qom.
Bayanin y ace za a gabatar da jawabai daga malamai dag suka hada da Sheikh Abdulkarim Haidari, fdda kuma Sheikh Kamari Birri malami daga kasar Lebanon mazaunin.
Kamar yadda kuma wasu daga dalibai da malamai na kasashen larabawa mazauna birnin na Qom za su halrci wannan traon karawa juna sani.
Abin tuni a nan dais hi ne, hubbaren Hussaini na daukar gudanar da taruka da ska shafi kur’ani mai tsarki da ake gunarawa abirane daban-daban da suka hada har da kasashen nahiyar Afirka.
Reshen cibiyar hubbaren Hussaini da ke birnin Qom tana daukar nauyin shirya gudanar da irin wadannan taruka domin kara ilmanatr da dalibai, da kuma kara zaburar da masu gudanar da bincike a kan imomin kur’ani mai tsarki.