IQNA

22:57 - June 08, 2016
Lambar Labari: 3480488

Kiristoci Na Halartar Wuraren Tarukan Musulmi A Cikin Ramadan A Ethiopia

Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin kirista suna halartar tarukan da musulmi suke gudanarwa a cikin watan Ramadan mai alfarma akasar Ethiopia.

Kiristoci Na Halartar Wuraren Tarukan Musulmi A Cikin Ramadan A Ethiopia

Kamfanin dillancin labaran Iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na world Bulletin cewa, a wannan wata na azumi mabiya addinin kirista suna halartar tarukan da musulmi suke gudanarwa a kasar Habasha wadda musulmike kasha 34 na mutane miliyan 97 a kasar.

Ahmad Abdulrahman daya daga cikin mas jagorancin cibiyoyin muslulmi akasar ta Habsha ya bayyana cewa, bisa ga al’ada mabiya addinin kirista suna halartar taruka na buda baki har ma da na ibada tare da musulmia cikin watan Ramadan mai alfarma.

Haka nan kuma sun am muuslmi suka n halarci tarukansu na bukukuwa a lokacin sabuwa shekara ko kirsimiti, domin taya mabiya addinin kirista musrna, lamarin da ke nuni da irin kyakyawar fahimtar juna da zaman lafiya da kauna da ke tsakanin mabiya addinan biyu.

Ya ce kasar Habasa itace kasa ta farko da fara karbar musulmi tun lokacin aiko manzon Allah, kuma mabiya addinin kirista ne suke iko da kasara lokacin, wanda hakan ya nuna cewa ba su da matsala da muslmi.

3505022

captcha