IQNA

Amirul muminin Ali (AS) yana cewa:  
لَمْ يَكُنْ لِأَحَدٍ فِىَّ مَهْمَزٌ وَ لالِقائلٍ فِىَّ مَغْمَزٌ، الَـذَّلـيلُ عِنْدى عَـزيزٌ حَتّى اخُذَ الْحَـقَّ لَـهُ، وَ الْقَوِىُّ عِنْدى ضَعيفٌ حَتّى اخُذَ الْحَـقَّ مِنْهُ. رَضينا عَنِ اللّه ِ قَـضاءَهُ وَ سَلَّمْنا لِلّه أَمْـرَهُ
"Kaskantaccen mutum (idan aka zalunce shi) a wurina mai daukaka ne har sai na karbo masa hakkinsa, mai karfi kuma (idan ya yi zalunci) a wurina mai rauni ne har sai na karbo hakkin mutane daga gare shi.
Mun amince da hukuncin Allah, mun mika kai ga lamarinsa.”
, huduba ta: 37

mai kare gaskiya Imam Ali (AS)
Download: Image Size: 1920x1280 px