Bangaren kasa da kasa, wani mai daukar hotuna dan kasar Italiya Masimo Rami da ya ziyarci kasar Iran, ya fitar da wasu hotuna da ya dauka na dadaddun masallatai a kasar Iran.
Rami y ace hakika salon da aka yi amfani da shin a hikima wajen masallatai a kasar Iran ya sha banban da salon kasashen musulmi da dama da ya ziyarta.
Ga wasu daga cikin hotunan da ya dauka:
Masallacin Sheikh Lotfollah, Isfahan
Babban masallaci, Isfahan
Babban masallaci, Yazd
Babban masallaci, Yazd
Masallacin Nasirul Molk, Shiraz
Masallacin Nasirul Molk, Shiraz
Ali Ghapou, Isfahan
Ali Ghapou, Isfahan
Chehel Setun, Isfahan
Babban masallaci, Tabriz
Babban masallaci, Shiraz
Shah Cheragh, Shiraz
Hammam fin, Kashan