Kamfanin dillancin labaran iqna ya bayar da rahoton cewa, bayan samun labarin shahadar tsohon shugaban kamfanin dillancin labaran IQNA Sayyid Mehdi Taghvi, an mika sannin ta’aziyya a shafukan yada zumunta da dama a kan rasuwarsa.
Rahim Khaki, Saber Farzam, Dawud Jaafari, Payam Bahirayi, Hasan Abedi, shugabannin cibiyoyin kur’ani na kasa, shugaban kamfanin dilalncin labaran kur’ani, cibiyar kur’ani ta Saheb zaman, kungiyar basij a gundmar Fars, cibiyar ayyukan alkhairi ta Mazandaran, duk sun isar isar da sakonnin ta’aziyya.
Haka nan kuma wasu daga cikin kungiyoyin matasa masu daukar nauyin ayyukan kur’ani a jami’oi da makarantun da ke cikin kasa, duk sun isar da sakons na ta’aziyar shahadarsa.