IQNA

Idin Fitr Tunawa Ne Da Tsarkin Ruhi Da Zuciyar Musulmi Da Ke Cike Da Albarkar liyafar ubangiji, Wannan rana dole ne mu yi amfani da ita, domin kuwa tana daya daga cikin abin da ya hada musulmi. Domin samar da hadin kai tsakanin al'ummar musulmi dole ne amfana da wannan rana, domin kuwa msuulmi suna da matukar bukatar hadin kai. Ayatollah Sayyid Ali Khamenei 4/11/2005