IQNA

Zargi Bisa Kuskure

IQNA - Ya ku waɗanda suka yi imani! Idan wani fasiki ya zo muku da labari, ku bincika shi, don kada ku cutar da mutane ba tare da sani ba sannan ku yi nadama game da abin da kuka aikata! Aya ta 6 - Suratul Hujurat