Kamfanin dillancin labaran iqna ya abyar da rahoton cewa, safin yada labarai na hamarain News ya bayar da ahoton cewa, a jiya dubban jama’a ne ne suka yi jerin gwano a cikin biranan kasar Tunisa, domin tir da Allah da kisan kiyasin da ake yi wa musulmi a kasar Myanmar.
Masu gangamin dai sun yi kakakusar suka kan yadda kasashen duniya musamman masu karyar kare hakkin bil adama suka yigum da baunansu kana bin da yake faruwa na isan kae dangi a kan al’ummar musulmi ‘yan kablar Rhingya a kasar Myanmar.
Haka nan a kasar Sudan jam’iyyun siyasa da kungiyoyin adini sun yi gangami domin nuna rashin gamsuwarsu da irin wannan danyen aiki da maukuntan Myanmar suke tafkawa kan msuulmi marassa kariya.
A yankin zrin Gaza ma malaman adini da kuma limaman masalatan juma’a duk sun yi tir da Allah wadai da wannan mummunan aiki na kisan muuslmi a kasar Myanmar.
Su ma al’ummar Pakistan ba a bar su a bay aba, domin kuwa sun yi gangami tare da nuna takaicins kana bin da yake faruwa a kan yan uwansu musulmi a kasar Myanmar.
Tekda Alamu shugaban kwamtin tsaron majalisar dinin duniya na karba-karba ya bayyana cewa,a cikin wanan wata na Satmba za su gudanar da zama kana bin da yake faruwa a kasar Myanmar na kisan musumi.