IQNA

Wadanda Suka Fi Kowa Kusanci Da Manzon Allah A Kiyama

Manzon Allah (SAW) Yana Cewa: Wadanda suka fi kusanci da ni a cikin ku kuma suka fi dacewa da cetona a ranar kiyama, su ne wadanda suka fi gaskiya kuma suka fi rikon amana kuma suka fi kusanci da mutane a cikinku. Wasa'il Shi'a, mujalladi na 8, shafi na 514.
Abubuwan Da Ya Shafa: Manzon Allah ،