Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, daga Khorasan Razawi muryar Ali Reza Rezaei wanda ya zo na daya gasar kur’ani ta duniya karo na talatin da hudu a Iran a yayin da yake kira’a a gasat kur’ani ta daliban muuslmi a haramin Radawi da ke birnin Mashhad mai alfarma.