IQNA

23:04 - May 03, 2018
Lambar Labari: 3482626
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da zaman taron sha biyar ga watan Sha’aban a Husainiyar Wilaya a kasar Thailnad.

 

Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga bangaren yada labarai na cibiyar yada al’adun muslunci cewa, a jiya Mohsen Mohammadi jakadan kasar Iran a Thailand ya halarci zaman taron sha biyar ga sha’aban.

An bude taron ne da karatun ayoyin kur’ani mai tsarki, kafin daga bisani a fara gudanar da jawabai kan muhuimmancin wannan rana mai albarka.

Mohamamd Reza Zainaly shugaban karamin ofishin jakadancin Iran a Thailand shi ne ya fara gabatar da jawabi a wurin.

3711196

 

 

جشن نیمه شعبان در حسینیه «ولایت» تایلند+عکس

جشن نیمه شعبان در حسینیه «ولایت» تایلند+عکس

 

 

Abubuwan Da Ya Shafa: iqna ، kamfanin dillancin labaran iqna ، Thailand ، Mohammad ، bude ، albarka ، IQNA
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka: