IQNA

23:53 - May 13, 2018
Lambar Labari: 3482655
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da bikin girmama mahardata kur’ani 370 a lardin Shubwa na Yemen.

Kamfanin dillancin labaran iqn ya habarta cewa ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Ufuq News cewa, a yau an gudanar da bikin girmama mahardata kur’ani 370 a lardin Shubwa na Yemen da suka hada da maza da mata, tare da halartar Ahmad Zabin bin Atiyah ministan harkokin addini na kasar.

Haka nan kuma Ali Bin Salem Alharisi gwamnan Lardin Shubawa shi ma ya samu halartar wurin.

3714116

 

 

Abubuwan Da Ya Shafa: iqna ، kamfanin dillancin labaran iqna ، zabin ، Yemen ، Shubawa ، IQNA
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka: