IQNA

23:47 - May 27, 2018
Lambar Labari: 3482699
Bangaren kasa da kasa, a gobe ne idan Allah ya kai mu za a karrama wasu kananan yara da suka hardace kur’ani a garin minsha na kasar Masar.

 

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a gobe Litinin za a karrama wasu kananan yara da suka hardace kur’ani a garin minsha na kasar Masar a lokacin buda baki, tare da halartar gwamnan lardin Fuyum.

Bayanin ya ce bayan an sha ruwa a gobe za akarrama yaran wadada suka samu horon hardar kur’ani mai sarki su 254.

Ma’aikatar kula da harkokin addini ta kasar Masar ce dai ta shirya wannan horon, wanda kuma ya samu nasara, nda aa koyar da yara kanana karatu da hardar kur’ani mai tsarki gami da wasu ilmomi na addinin muslunci.

3718132

 

 

 

 

Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka: