IQNA

23:44 - May 29, 2018
Lambar Labari: 3482703
Bangaren kasa da kasa, Tahir Ai Alawi dan kasar ya shi ne ya lashe kur’ani ta kasar Tanzania a bangaren harda.

 

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, jaridar Dail Nation ta kasar Kenya ta habarta cewa, an gudana da gasar ne albarkacin watan Ramadan.

A bangaren harda na gasar an samu halartar mahardata daga kasashen Keya, Tanzania, Aljeria, Komoros, Burundi, Rwanda, Congo, Malawi.

An watsa gasar kai tsaye a gidajen talabijin na kasa Tanzania, tare da halartar manyan malamai da jami’ai da kuma firayi minister wanda ya halarci taron rufe gasar.

Wanda ya nasara a gasar ya samu kyautar kudi shilling dubu 45, kamar yadda kuma ya samu kyautukan na daban da ban a kudade ba.

3718621

 

 

 

 

 

 

 

Abubuwan Da Ya Shafa: iqna ، kamfanin dillancin labaran iqna ، tanzania ، yadda ، kenya ، IQNA
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka: