A daren yau Talata an gudanar da zaman makoki na tunawa da zagayowar lokacin wafatin fatimam Zahra a Husainiyar Imam Khomenei (RA).
Lambar Labari: 3484460 Ranar Watsawa : 2020/01/28
Bangaren kasa da kasa, Tahir Ai Alawi dan kasar ya shi ne ya lashe kur’ani ta kasar Tanzania a bangaren harda.
Lambar Labari: 3482703 Ranar Watsawa : 2018/05/29
Bangaren kasa da kasa, an bude zaman taron tattaunawa tsakanin mabiya addinai da aka saukar daga sama a kasar Tunusia a garin Jarba domin yaki da akidar ta'addanci.
Lambar Labari: 3482631 Ranar Watsawa : 2018/05/04