IQNA

23:47 - May 29, 2018
Lambar Labari: 3482704
Bangaren kasa da kasa, tun daga lokacin da aka fara azumin watan Ramadan mai alfarma, aka fara saka karatun kur’ani na makaranta Iraniyawa a gidajen talabijin da radio na Senegal.

 

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, daga lokacin da aka fara azumin watan Ramadan mai alfarma, aka fara saka karatun kur’ani na makaranta na Iran a gidajen talabijin da radio na Senegal da suka hada d Shariyar, Parhizkar, kamar yadda kuma ae bude taruka da karatun Karim Mansuri.

Haka nan kuma an bayar da kyautuka na fayafan karatun addu’oi na jaushan kabir, Abu Hamza Simali ga gidajen talabijin da radio irin su RFM, DTV Murshidi TV da sauransu.

3718684

 

 

 

Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka: