IQNA

23:42 - August 15, 2018
Lambar Labari: 3482895
Bangaren kasa da kasa, jaridar National Post ta bayyana cewa musulmin kasar Canada sun haramta wa kansu hajji sakamakon matakin Saudiyya a kan kasarsu.

 

Kamfanin dillancin iqna ya habarta cewa, jaridar National Post ta bayyana cewa musulmin kasar Canada sun haramta wa kansu hajji sakamakon matakin Saudiyya a kan kasarsu na hana zirga-zirgar jiragenta tsakanin Tronto da Saudiyya.

Da daga cikin musulmin da sun yi niyar zuwa hajjin bana daga kasar Canada an haramta musu hakan, sakamakon matakin na Saudiyya, inda su suka ce fasa zuwa, domin masarautar saudiyya ta mayar da batun aikin hajji batu na siyasa.

Wannan dai ba shi en karon farko da gwamnatin saudiyya ke harata wa al'umomin musulmi daga kasashe daban-daban zuwa hajji ba.

3738856

 

 

Abubuwan Da Ya Shafa: iqna ، Canada ، hajjin bana ، kamfanin dillancin labaran iqna ، saudiyya
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka: