IQNA

Bangaren kasa da kasa, sakamakon girgizar kasa da tsunami da aka samu a tsibirin Sulawusi na Indonesia, mutane da dama sun rasa rayukansu, da kuma asarori masu tarin yawa.
Abubuwan Da Ya Shafa: Tsunami ، Indonesia