IQNA

23:19 - October 10, 2018
Lambar Labari: 3483037
Bangaren kasa da kasa, a daiadi lokacin da tawagogi daban-daban suke yin tattakin arba’in zuwa Karbala an kafa wasu wurare na karatun kur’ani a Basara.

 

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, Ahamd Shami daya daga cikin mabobin kwamitin tsara wuraren yada zango na karatun kur’ani ya bayyana cewa, yanzu haka sun kafa wasu daga cikin irin wadannan hemomi domin wannan aiki.

Yaznu haka dai akwai manyan hemomi guda 24 da aka kafa a kan babbar hanyar Basara zuwa Karbala, inda mutane suke yada zango,a  wurin kuma ana gabatar da laccoci kan lamurra da suka shafi kur’ani.

Baya ga haka ma ana yin wani tsari na karatun kur’ani wurin, kamar yadda kuma a kan koyar da wasu ilmomin da suka shafi kur’ani na dan karamin lokaci ga masu bukata.

3754562

 

 

 

Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: