IQNA

23:56 - November 05, 2018
Lambar Labari: 3483104
Bangaren kasa dakasa, an bude babbar gasar kur’ani mai tsarki ta mata zalla a birnin Dubai na hadaddiyar daular larabawa.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na bawwaba Alahram cewa, a jiya ne aka bude babbar gasar kur’ani mai tsarki ta mata zalla a birnin Dubai na hadaddiyar daular larabawa tare da halartar wakilan kasashen duniya.

Bayan bude taron gasar ta kasa da kasa akaro na uku, masu gasa 6 ne suka fara karawa da juna daga kasashen Kamaru, Belgium, Philipines, Saudiyya, Iraki da Afrika ta kudu.

Kasashe 63 ne suke halartar gasar wadda aka fara daga 4 zuwa 16 na watan fabrairu.

3761378

آغاز مسابقات بین‌المللی قرآن بانوان دبی + عکس

آغاز مسابقات بین‌المللی قرآن بانوان دبی + عکس

 

 

 

 

Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: