IQNA

22:58 - May 19, 2019
Lambar Labari: 3483655
Bangaren kasa da kasa, shugaban kwalejin London ya sanar da cewa an shirya wani gajerin fim dangane watan Ramadan Mai alfarma.

Bangaren kasa da kasa, shugaban kwalejin musulunci ta London ya shirya wani gajeren fim kan azumin watan Ramadan.

Isa Jihangiri shugaban kwalejein musulunci a London,a  lokacin zantawarsa da kamfanin dilalncin labaran iqna ya bayar da rahoton cewa, sun shirya wani gajeren fim kan azumin watan Ramadan mai alfarma.

Ya ce wannan gajerin fim ya kunshi abubuwa da dama da suka hada koyar da abubuwa na addini ga kanan yara.

Haka na kuma an yi shi a cikin harsuna daban, da suka hada da harshen Farsi, larabci, Ingilishi, Urdu da kuma Spanish, wanda dukaknin wadanda suke fahimtar wadanna yarukan za su iya karanta shi da kuma amfana da abin da ya kunsa na daga bayanai kan idar azumin watan mai alfarma.

3810936

 

 

 

Abubuwan Da Ya Shafa: iqna ، kamfanin dillancin labaran iqna ، London ، kwalejn ، ramadan
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: