IQNA

23:51 - May 25, 2019
Lambar Labari: 3483671
Bangaren kasa da kasa, an girmama yara 200 dukkaninsu mahardata ur'ani mai sarkia lardin Alminya da ke kasar Masar.

Kamfanin dillancin labaran iqna, shafin ada labarai na Aldirah ya bayar da rahoton cwa, a yau an girmama yara 200 dukkaninsu mahardata ur'ani mai sarkia lardin Alminya da ke kasar Masar tare da ba su yatuka.

A yayin gudanar da tarona  yankin Abu Hilal da ke cikin gundumar ta Amiya, ma'ikatar kula da hakokin addini a kasar Masar ta bayar da takardun shedar kammala hardar kur'ani gare su tare da kyutar kudade.

Haka nan kuma an samu halartar wasu daga cikin manyan mutane na yankin, da suka hada da gwaman lardin da kuma malamai gami iyayen yara.

 

3814632

 

Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: