IQNA

22:53 - June 16, 2019
Lambar Labari: 3483743
Daruruwan jama'a sun a birnin Tunis sun nuna rashina mincewa da ziyarar wasu yahudawan Isra'ila a kasarsu.

Bangaren kasa da kasa, daruruwan jama'a ne suka gudanar da gangami a kan manyan titunan birnin Tunis domin nuna rashin amincewa da ziyarar wasu yahudawan Isra'ila 'yan yawo bude a kasar.

Al'ummar kasar Tunisia dai suna kallon wadannan yahudawa  amatsayin yan leken asirin Isra'ila a cikin kasarsu, a kan haka suka bukaci da a gagaguta fitar da su kasar.

Domin nuna adawarsu da ziyarar yahudawan, daruruwan mutane sun daga totocin papastine, tare da taken nuna goyon bayan ga falastinawa, da kuma yin Allawadai da zaluncin Isra'ila a kan al'ummar palastine.

3819595

 

Abubuwan Da Ya Shafa: iqna ، kamfanin dillancin labaran iqna ، Tunis ، Tunisia ، jerin gwano
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka: