IQNA

23:43 - September 06, 2019
Lambar Labari: 3484021
Bangareen siyasa, an gudanar da zaman farko na juyayin shahadar Imam Hussain (AS) a Husainiyar Imam Khomeni (RA).

Kamfanin dillancin labara iqna ya nakalto daga shafin jagoran cewa a daren jiya an gudanar da zaman farko na juyayin shahadar Imam Hussain (AS) a Husainiyar Imam Khomeni (RA) tare da halartar jagoran juyin juya halin muslunci.
A yayin wannan taron an samu halartar wasu daga cikin jami’an gwamnati, da kuma bangarori na al’umma, inda Hojjatol Islam Siddiqi ya gabatar da jawabi, kamar yadda kuma wasu da suka hada da Islamifar da Bani Fatema, suka gabatar da karatun makoki.


3840458

Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka: