IQNA

Bisa ga ruwayoyi da suka zo daga Limaman Ahlul bait (AS) Karbala na daya daga cikin wurare masu daraja a bayan kasa, domin wuri ne da aka bizne Imam Hussain (AS) da zuriyar manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da alayensa, wadanda aka yi musu kisan gilla.