IQNA

An fara taron makon hadin kan muuslmi karo 33 a ranar 14 ga Novemer tare da halartar shugaban kasa da kuma bai 350 daga kasashe 90, da kuma malamai na cikin gida su 250, a dakin taruka na shugabanni.