IQNA

Taron Kusanto D Mazhabobin Musulunci A Taron Makon Hadin Kai

11:56 - November 16, 2019
Lambar Labari: 3484246
Bangaren kasa da kasa, taro usanto mazhabobi a aron makon hadin kai a otel din Persian Azadi Tehran.

Kamfanin dillancin labaran iqna, bayanin bayan taro na makon hadin kan musulmi wanda shi ne karo na talatin da uku ya bukaci daukar matakai kan masu taimakama mabarnata a cikin addini domin bata sunan addinin musulunci a idon duniya.

Wasu bagarori na kasashen musulmi da suka hada da na siyasa da kuma masu na masana, wadanda kuma su ke halartar taron na na makon hadin kan muuslmi a kasar Iran sun kudiri aniyar daukar matakai na shiria ta hanyar zuwa kotu domin hukunta duk wadanda suke da ahnnu a wajen daukar nauyin ta'addanci da kuma cutar da al'ummar musulmi.

Haka nan kuma wasu daga cikin laifukan da masu taron suke zargin Amurka da tafkawa sun hada da taimakawa haramtacciyar Kasar Isra’ila akan al’ummar falastinawa da kuma cutar da al’ummar Yemen ta hanyar yakin da alu saud suke yi kan alummar kasar.

Jawabin taron na hadin kan al’ummar musulmi ya kuma nuna cikakken goyon bayansa ga al’ummar falasdinu da gwagwarmayarsu ta samun daukaka da kuma  da bayyana birnin Quds a matsayin babban birnin falastinawa.

3857364

 

Abubuwan Da Ya Shafa: iqna kamfanin dillancin labaran iqna
captcha