IQNA

19:59 - December 13, 2019
Lambar Labari: 3484315
Hussain Pourkavir wakilin Iran a gasar kur’ani ta duniya a kasar Tunisia ya zo matsayi na biyu.

Kamfanin dillancin labaran IQNA, an gudanar da taron kammala gasar kur’ani ta duniya karo na sha bakawai tare da halartar Ahmad Azum ministan harkokin addini da kuma Sheikh Usman Battikh bababn mai fatawa na kasar Tunisia, a massalacin Zaituna da ke birnin Tunis.

A bangaren tilawa wakilin kasar Aljeriya ne ya zo na daya, yayin da wakilin Iran Hussain Pourkavir ya zo na biyu, yayin da wakilin Turkiya ya zo na uku.

Abin tuni dai shi ne tun a makon da ya gabata ne dai aka fara gasar kur’ani ta kasa da kasa a kasar Tunisia.

An baiwa wanann gasa lakabin gasar Imam Alhassan bin Khalaf bin Balimah Aqirawani, wanda ya raya harkar kur’ania  kasar a tsakanin karni na biyar. Wakilan kasashe 30 ne suka halrci gasar, Hussain Pourkavir shi ne ya wakilci kasar Iran a wanan gasa.

3863746

 

https://iqna.ir/fa/news/3863746

 

 

 

 

Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: