IQNA

Babbar fusaha ta marigayi Imam (RA) ita ce, ya kawar da shingaye na zamantakewa a tsakanin mutane, ya bude wani babban bagire na hada kyakkyawar dangantaka tsakanin mutane da junansu.(Jagoran Juyi, 14/6/1989)

Babbar Fusaha Ta Marigayi Imam (RA)