IQNA

22:48 - March 07, 2020
Lambar Labari: 3484597
Tehran (IQNA) magoya bayan sheikh Zakzakya  najeriya sun nuna goyon bayansu ga msuulmin kasar India.

A jiya ne magoya bayan Sheikh Ibrahim zakzakya  birnin kano, suka nuna cikakken goyon bayansu ga musulmin kasar India da suke fuskantar zalunci da danniya daga mahukuntan kasarsu.

Wannan ya zo ne bayan kammala sallar Juma’a a jiya a birnin, kano inda suka yi tar era taken nuna rashin amincewa da abin da ake yi wa msuulmin an India.

A cikin ‘yan kwanakin nan dai msuulmin kasar India suna fuskantar zalunci da kisa, inda aka kashe kimanin 50 da kuma jikkata wasu kimanin 300, tare da kone musu kaddaroro da gidaje da wuraren sana’oinsu.

3883710

 

همبستگی طلاب شيخ زكزاکی با مسلمانان هند

همبستگی طلاب شيخ زكزاکی با مسلمانان هند

همبستگی طلاب شيخ زكزاکی با مسلمانان هند

همبستگی طلاب شيخ زكزاکی با مسلمانان هند

 

Abubuwan Da Ya Shafa: Najeriya ، kano ، Sheikh Zakzaky ، musulmin ، India ، kisa
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: