kisa

IQNA

IQNA - An gudanar da zaman tattaunawa kan kisa n kare dangi a Gaza a Landan a lokacin "Ranar Tunawa da Kisan Kare Dangi".
Lambar Labari: 3494517    Ranar Watsawa : 2026/01/21

IQNA - Scott Weiner, memba na Majalisar Dattawan Amurka daga California, ya yarda cewa gwamnatin Sihiyona ta aikata kisa n kare dangi a Zirin Gaza.
Lambar Labari: 3494499    Ranar Watsawa : 2026/01/17

IQNA - Firaministan Sweden ya yi ikirarin cewa akwai yiyuwar wasu kasashen waje suna da hannu a kisa n Slovan Momica, wanda ya yi ta wulakanta kur'ani a wannan kasa.
Lambar Labari: 3492658    Ranar Watsawa : 2025/01/31

IQNA -  A cewar jami'an 'yan sandan New Jersey, an kai wa limamin masallacin Newark da ke kusa da birnin New York hari.
Lambar Labari: 3490418    Ranar Watsawa : 2024/01/04

London (IQNA) Majalisar Falasdinu a Biritaniya da kungiyoyi masu goyon bayan Falasdinu sun yi kira da a gudanar da wani gagarumin zama a gaban hedikwatar gwamnatin kasar da ke Landan domin nuna adawa da shirun da aka yi game da kisa n kiyashin da aka yi a asibitin Gaza.
Lambar Labari: 3490000    Ranar Watsawa : 2023/10/18

Tehran (IQNA) daruruwan mutanen kasar Canada da suka hada da firayi ministan kasar sun taru a wuri guda domin juyayin kisa n musulmi da aka yi a kasar.
Lambar Labari: 3485995    Ranar Watsawa : 2021/06/09

Tehran (IQNA) magoya bayan sheikh Zakzakya  najeriya sun nuna goyon bayansu ga msuulmin kasar India.
Lambar Labari: 3484597    Ranar Watsawa : 2020/03/07

Bnagaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Bahrain ta zartar da hukuncin kisa akan wasu matasa masu fafutuka sabosa ra'ayoyinsu na siyasa.
Lambar Labari: 3483887    Ranar Watsawa : 2019/07/27