IQNA

Masu aikin sa kai na kungiyar Jihadul Islami, suna gudanar da aikin feshi a masallacin Jami'ul Umari, masallaci mafi jimawa a yankin zirin Gaza.