Kamfanin dillancin labaran reuters ya bayar da rahoton cewa, sakamakon bullar cutar corona, Yanyin yadda musulmi suke gudanar da azumi a shekarar bana ya sha bamban da sauran shekaru da suka gabata, domin shekarar bana akwai kayyade harkoki a dukkanin bangarori. Kamfanin dillancin labaran reuters ya dauki hotuna na musulmi a sassan duniya alokacin azumin watan Ramadan na bana.