Tehran (IQNA) an bude masallacin haramin ka'abah mai alfarma ga masu gudanar da ayyukan ibada na umrah, bayan kwashe tsawon watanni 7 wurin yana rufe, tare da daukar matakan takaita masu ziyara.
Wadannan matakai har sun shafi masu gudanar da aikin hajji a shekarar bana , inda adadi kalilan suka gudanar da wannan aiki saboda matakan dakile yaduwar cutar corona.
Akwai mutane 4,000 da suke yin aikin tsaftace wurin a kullum rana.
Lambar Labari: 3485285 Ranar Watsawa : 2020/10/18
Tehran (IQNA) maniyyata sun isa birnin Makka domin shirin fara aikin hajji, duk da cewa yanayin na bana ya sha banban da sauran shekaru.
Lambar Labari: 3485023 Ranar Watsawa : 2020/07/26
Tehran (IQNA) Yanyin yadda musulmi suke gudanar da azumi a shekarar bana ya sha bamban da sauran shekaru saboda Corona.
Lambar Labari: 3484786 Ranar Watsawa : 2020/05/11
Tehran (IQNA) mahukuntan Saudiyya sun nemi musulmin duniya da su dakatar da shirye shiryen zuwa aikin hajjin bana .
Lambar Labari: 3484673 Ranar Watsawa : 2020/04/01
Bangaren kasa da kasa, a daren yau ne ake gudanar da taron arbaeen na Imam Hussain (AS) a birnin Moscow fadar mulkin kasar Rasha.
Lambar Labari: 3483079 Ranar Watsawa : 2018/10/29