IQNA

23:51 - May 13, 2020
Lambar Labari: 3484794

Watan Azumi Dama Ce Ga Musulmin Singapore wajen Raya Lamarin Kur’ani

Tehran (IQNA) musulmin kasar Singapore suna raya watan Ramadan a kowace shekara da abubuwa na ibada.

Watan Azumi Dama Ce Ga Musulmin Singapore wajen Raya Lamarin Kur’ani

Lokacin azumin watan Ramadan wata dama ce ga musulmin kasar Singapore ta yin ibada, da zama na karatun kur’ani da buda baki da salloli a masallatai. Amma a shekarar bana kamar sauran kasashen duniya, lokacin ya zo da annobar corona wadda ta kawo cikas ga lamurra da dama na rayuwar jama’a.

3898425

 

captcha