IQNA

23:44 - May 16, 2020
Lambar Labari: 3484802
Tehran (IQNA) masallacin Kufa dai daya ne daga cikin manyan masallatai masu tarihi a cikin addinin muslunci.

Wannan masallacin a wurin mabiya mazhabar ahlul bait (AS) yana a matsayin masallaci na hudu wajen dara bayan masallacin Ka’abah, masallacin ma’aiki (SAW) da kuam masallacin Aqsa. Shi ne masallacin Amirul Muminin Ali Bin Abu Talib (AS) kuma a ickin wannan masallaci Abdulrahman Bil Muljam ya sare shi da takobi har ya yi shahada.

3899368

 

Abubuwan Da Ya Shafa: Kufa ، masallacin ، Imam Amirul muminin ، shahada ، takobi
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: