Tehran (IQNA) a shekarar bana an dauki kwaran matakai a wuraren gudanar da sallar idi a kasashen duniya.

Musulmi a duk inda a kasashensu ko kuma a wasu kasashe da ba nasu ba, suna raya idin musulunci a kowace shekara, amma a shekarar bana sakamakon yadda aka samu bullar cutar corona an dauki matakai na musamman.