Tehran (IQNA) masana daga kasashen duniya daban-daban suna yin bayani kan marigayi Imam Khomnei (RA).

Wasu daga cikin masana daga kasashen duniya daban-daban suna yin bayani kan marigayi Imam Khomnei (RA) kana bin da suka sani dangane da shi.