iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Bangarori daban-daban a duniya na ci gaba da mayar da martani dangane da kisan da Isra’ila ta yi wa fitacciyar ‘yar jarida a Palestine Shireen Abu Akleh a jiya Laraba.
Lambar Labari: 3487283    Ranar Watsawa : 2022/05/12

Tehran (IQNA) Shugaban Falastinawa ya yi tir da Allawadai da kakkausar murya kan kisan da jami’an tsaron Isra’ila suka yi wa ‘yar rahoton tashar Aljazeera kuma fitacciyar ‘yar jarida ‘yar Falastinu, Shireen Abu Akleh.
Lambar Labari: 3487278    Ranar Watsawa : 2022/05/11

Tehran (IQNA) Sheikh Muhammad Rafat shine makarancin kur'ani na farko da ya fara karatun suratu fatah a kafafen yada labarai bayan fatawar Sheikh al-Azhar inda ya bayyana cewa ya halatta a watsa kur'ani a gidan rediyo.
Lambar Labari: 3487270    Ranar Watsawa : 2022/05/09

Tehran (IQNA) Hukumar kare hakkin bil adama ta Majalisar Dinkin Duniya ta yi gargadi game da kazamin fadan baya-bayan nan da aka yi tsakanin Musulmi da Kiristocin Orthodox a kasar Habasha tare da yin kira ga hukumomi da su gudanar da bincike.
Lambar Labari: 3487265    Ranar Watsawa : 2022/05/08

Tehran (IQNA) Amfani da kalmar “Insha Allahu” ya zama ruwan dare a tsakanin musulmi, Muminai ba su yin komai ba tare da ambaton Allah ba, kuma sun yi imanin cewa idan ba su ce “Insha Allahu” kafin yin haka ba, ba za su yi aikinsu yadda ya kamata ba.
Lambar Labari: 3487259    Ranar Watsawa : 2022/05/07

Tehran (IQNA) Hangen nesan da Shelanta ranar Quds ta duniya da Imam Khumaini ya yi ya karfafa gwagwarmayar Falastinawa.
Lambar Labari: 3487217    Ranar Watsawa : 2022/04/26

Bayan rayuwa mai gushewa, mutum zai shiga wani sabon yanayi na rayuwa. Akwai ra'ayoyi da yawa game da ingancin rayuwa bayan mutuwa; Amma mene ne alaƙar rayuwar duniya da rayuwa ta har abada?
Lambar Labari: 3487209    Ranar Watsawa : 2022/04/24

Tehran (IQNA) Seyyed Jassem Mousavi, makaranci daga kasar Iran, ya kai matakin karshe na gasar kur’ani ta kasa da kasa a Saudiyya.
Lambar Labari: 3487193    Ranar Watsawa : 2022/04/20

Tehran (IQNA) Kungiyar Al-Azhar Watch ta yi gargadi kan ci gaba da cin zarafin mata musulmin Indiya a yanar gizo, inda ta yi kira da a samar da kwararan hanyoyin shari'a da za su hukunta wannan ta'addanci da kuma hukunta masu laifi.
Lambar Labari: 3487139    Ranar Watsawa : 2022/04/07

Tehran (IQNA) Wakilan addinai da mazhabobi sun taru a cibiyar Musulunci ta Malawi domin karawa juna sani kan mai ceton duniya r dan Adam da kuma Imam Mahdi (a.s).
Lambar Labari: 3487098    Ranar Watsawa : 2022/03/27

Tehran (IQNA) Tilawar kur'ani tare da  Amin Pouya mai karantun kur'ani na duniya dan kasar Iran  
Lambar Labari: 3487097    Ranar Watsawa : 2022/03/27

Tehran (IQNA) Wata kotu a Faransa ta yi watsi da matakin da gwamnati ta dauka na rufe wani masallaci da ke kusa da birnin Bordeaux.
Lambar Labari: 3487089    Ranar Watsawa : 2022/03/25

Tehran (IQNA) rahoton majalisar dinkin duniya ya ce daga lokacin da Saudiyya ta fara kai hari kan al’ummar Yemen ya zuwa yara kimanin 10,000 ne suka mutu sakamakon hare-haren.
Lambar Labari: 3487064    Ranar Watsawa : 2022/03/17

Tehran (IQNA) Sayyid Ali al-Sayed Qasim, shugaban cibiyar tattaunawa ta addini da al'adu a kasar Lebanon, ya aike da sakon ta'aziyyar rasuwar Ayatollah Alawi Gorgani.
Lambar Labari: 3487062    Ranar Watsawa : 2022/03/16

Tehran (IQNA) Majalisar Dinkin Duniya ta fitar da wani kudiri da ta ayyana ranar 15 ga Maris a matsayin ranar yaki da kyamar Musulunci ta duniya .
Lambar Labari: 3487061    Ranar Watsawa : 2022/03/16

Tehran (IQNA) Majalisar Dinkin Duniya ta fitar da wata sanarwa inda ta yi Allah wadai da kisan gillar da Saudiyya ta yi wa wasu fursunonin siyasa a kasar.
Lambar Labari: 3487056    Ranar Watsawa : 2022/03/15

Tehran (IQNA) Sheikh al-Azhar, a martanin da ya mayar dangane da mamayar da sojojin kasar Rasha suka yi a kasar Ukraine, ya yi kira shugabannin kasashen duniya da su tsara wani shiri na dakatar da yakin.
Lambar Labari: 3486992    Ranar Watsawa : 2022/02/27

Tehran (IQNA) gasar kur'ani mai tsarki ta duniya a kasar Malaysia a shekara ta 1973.
Lambar Labari: 3486948    Ranar Watsawa : 2022/02/14

Tehran (IQNA) Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya ya ce halin da ake ciki a yankunan Falasdinawa da aka mamaye na ci gaba da zama babban kalubale ga zaman lafiya da tsaro a duniya , kuma ba a cika alkawarin da kasashen duniya suka yi na samun ‘yancin cin gashin kai ga Falastinawa ba.
Lambar Labari: 3486931    Ranar Watsawa : 2022/02/09

Tehran (IQNA) Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya ya yi kira ga hukumar kare hakkin bil adama ta MDD da ta ziyarci lardin Xinjiang na kasar Sin dmoin sanin halin da musulmi suke ciki.
Lambar Labari: 3486915    Ranar Watsawa : 2022/02/06