IQNA

23:39 - June 04, 2020
Lambar Labari: 3484862
Tehran (IQNA) an gudanar da wani baje koli kan tarihin gudun hijirar marigayi Imam Khomeini (RA) a kasar Pakistan.

A yau ne aka gudanar da wani baje koli kan tarihin gudun hijirar marigayi Imam Khomeini (RA) a garin Pishawur na kasar Pakistan, tare da nuna hotuna daban-daban da aka dauka a lokacin gudun hijirarsa.

A wannan baje koli an sanar da cewa, wadanda suke da bukatar duba abin da ya kunsa daga nesa, za su iya shiga shafukan zumunta na ma’aikatar kula da harkokin al’adu ta Iran, da suka hada da shafukan  zumunta na Instagram, youtube da kuma facebook kamar haka:

 

 https://www.instagram.com/tv/CA۷xeiQpxf۴/

https://www.youtube.com/watch?v=v۴ckjLMq۹lc

https://www.facebook.com/۱۰۲۴۸۴۳۱۴۶۲۸۹۲۱/videos/۱۵۸۵۷۲۰۶۵۱۵۸۰۶۹۸/3902996

 

 

 

 

Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: