iqna

IQNA

hotuna
IQNA - Wani mai tattara kayan fasaha na Musulunci ya jaddada muhimmancin kananan kayan tarihi masu alaka da wuraren ibada guda biyu wajen nazarin juyin halittar wadannan wurare masu tsarki.
Lambar Labari: 3490638    Ranar Watsawa : 2024/02/14

Tehran (IQNA) Baje kolin gine-gine na Masallacin Nabi ya zama daya daga cikin muhimman wuraren da mahajjata ke zuwa, musamman mahajjatan Masallacin Nabi, ta hanyar gabatar da tarihi mai ban sha'awa na tarihin gine-ginen wannan wuri mai tsarki.
Lambar Labari: 3488917    Ranar Watsawa : 2023/04/04

Tehran (IQNA) Fatawar wani shehin wahabiyawa dan kasar Kuwait game da rashin halaccin buga hotuna n mata a shafukan sada zumunta ko da sun sanya hijabi ya zama cece-kuce a tsakanin ‘yan kasar Kuwaiti.
Lambar Labari: 3488099    Ranar Watsawa : 2022/10/31

Tehran (IQNA) An sanar da wadanda suka yi nasara a gasar daukar Hotuna na Teku a karkashin ruwa na shekara-shekara.
Lambar Labari: 3486865    Ranar Watsawa : 2022/01/25

Tehran (IQNA) hotuna n masallacin Sahlah daya daga cikin muhimman masallatai na tarihi a birnin Najaf na Iraki.
Lambar Labari: 3485998    Ranar Watsawa : 2021/06/09

Tehran (IQNA) an samu littafin Injila na farko da aka rubuta shi tare da hotuna .
Lambar Labari: 3485251    Ranar Watsawa : 2020/10/06

Tehran (IQNA) an kayata hubbaren Amirul Muminin Ali (AS) domin zagayowar lokacin Ghadir.
Lambar Labari: 3485062    Ranar Watsawa : 2020/08/06

Tehran (IQNA) an gudanar da wani baje koli kan tarihin gudun hijirar marigayi Imam Khomeini (RA) a kasar Pakistan.
Lambar Labari: 3484862    Ranar Watsawa : 2020/06/04

Dubban a'ummar kasashen Bahrain da Jordan ne suka fito kan tituna domin yin tir da abin da ake kira yarjejeniyar karni da Trump ya gabatar kan palestine.
Lambar Labari: 3484465    Ranar Watsawa : 2020/01/30