IQNA

Yadda jama'a a cikin fushi a kasashen Amurka da turai da ma wasu kasashen duniya suke ta rusa mutum-mutumin 'yan mulkin mallaka, na nuni da yadda duniya ta gaji da siyasar wariyar da ake nunawa tsakanin 'yan adam.