IQNA

Hadaddiyar daular larabawa tana daya daga cikin kasashen da suke gefen tekun fasha, wadda ke da masallatai 4,818. Bisa ga bayanin mahukunta akwai masallatai 1,418 a Dubai, 2, 289 a birnin Abu Dhabi fadar mulkin kasar, 600 kuma a Sharjah.