IQNA

 Kabbara A Zanga-Zangar Adawa Da Wariya A Kasar Amurka

23:35 - July 08, 2020
Lambar Labari: 3484965
Tehran (IQNA) kabbara a yayin zanga-zanga adawa da wariya a kasar Amurka.

Tun bayan kisan George Floyd bakar fata da ‘yan sanda farar fata suka yi a kasar Amurka, har yanzu jama’a suna gudanar da jerin gwanon adawa da nuna wariya, yayin da kuma suke yin taken Allahu Akbar a cikin zanga-zangar.

3909459

 

Abubuwan Da Ya Shafa: Allahu Akbar ، kasar Amurka ، har yanzu ، jama’a ، ‘yan sanda ، zanga-zanga
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
captcha