IQNA

An Karyata Wani Bayani Na Shafukan Zumunta Kan Asalin Wani Kwafin Kur’ani

19:20 - July 12, 2020
Lambar Labari: 3484978
Masana sun bayyana cewa gaskiya kana bin da ake yadawa na cewa wannan kur’animai tsarki tun a farkon tarhin muslucni yake.

Shafin fatabayyanu ya bayar da bayanin cewa, kafofin sadarwa suna ta yada hotunan wannan kur’ani da sunan cewa shi ne kur’ani na farko da aka rubuta a lokacin halifancin Usman Bin Affan.

Wani shafi mai suna violin mai mutane fiye da miliyan biyu ne ya yada wannan hoto, daga nan kuma ya ci gaba da yaduwa.

3910001

An Karyata Wani Bayani Na Shafukan Zumunta Kan Asalin Wani Kwafin Kur’ani

An Karyata Wani Bayani Na Shafukan Zumunta Kan Asalin Wani Kwafin Kur’ani

Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
captcha