Masana sun bayyana cewa gaskiya kana bin da ake yadawa na cewa wannan kur’animai tsarki tun a farkon tarhin muslucni yake.

Shafin fatabayyanu ya bayar da bayanin cewa, kafofin sadarwa suna ta yada hotunan wannan kur’ani da sunan cewa shi ne kur’ani na farko da aka rubuta a lokacin halifancin Usman Bin Affan.
Wani shafi mai suna violin mai mutane fiye da miliyan biyu ne ya yada wannan hoto, daga nan kuma ya ci gaba da yaduwa.

