Tehran (IQNA) Mahmud Shuhat Anwar ya gabatar da wata tilawa wadda ake yadawa a kafofin sada zumunta.

Mahmud Shuhat Anwar ya yi wannan tilawa ne a garin Diqahliya na Masar, inda ya karanta wasu daga cikin ayoyin surat Mutaffifin.