Tehran (IQNA) karatun ayoyin farko na suratul balad daga manyan makaranta kur’ani.
Karatun ayoyin farko na suratul balad daga manyan makaranta kur’ani na kasar Masar da suka gaba, da suka hada da Abdulbasit Abdulsamad, Muhammad Sidiq Munshawi, Mustafa Isma’il da kuma Muhammad Mahmud Tablawi.